Malam Musa babban malami ne, in ka zo karatu wajensa ra'asan zai biya maka.
الأستاذ موسى عالم كبير إذا جئت لتتعلم لديه يعطيك العلم من
الذاكرة.
Duk abin da na karanta, in ka tambaye ni shi zan kawo maka shi ra'asan.
كل ما درسته إذا سألتني عنه أذكره لك حفظا .
رأي
Ra'ayi
يقال:
نحن الثلاثة كلنا صار رأينا واحداً .
ماذا ترى بشأن هذا الرأي ؟
كل له رأيه الذي هداه الله إليه.
Mu duka uku ra'ayimmu ya
zama daya.
Me ka gani game da wannan ra'ayin?
Kowa da irin ra'ayin da Allah ya yi masa.
Kamar yadda mutane suke da yawa, haka kuma ra'ayoyinsu ya
bambanta.
كما أن الناس يكثرون - في عددهم - هكذا أيضاً تختلف آراؤهم.
Wata ru'uyar gaskiya ce.
- 184-
رؤية
Ru'uya
بعض الرؤيا صادقة.
ص ١٤٩