In da kwadayi da wulakanci in kuwa ka hadiye shi ba ka ganin zilla.
الطمع يصاحب الذلة، وإذا تغلبت عليه فلن ترى الذلة.
Kar ka dinga yi wa 'yan wadansu don kada a yi wa naka.
لا تؤذي أبناء غيرك حتى لا يؤذي أبناؤك.
In kana yi wa yaro zilla ba zai yarda ka dauke shi ba.
إذا كنت تؤذي الولد لا يرضى أن تحمله.
Sunsa maroka da makada su yi mini zambo.
Zambo
يقال:
جعلوا المتسولين والطبالين يذمونني.
Shata yana cikin mawakan da suke iya zambo.
شاتا من الشعراء القادرين على الدم.
Idan mawaki ya tsane ka ba abin da zai yi maka. wanda ya fi zambo.
إذا كرهك الشاعر لا يستطيع أن يفعل لك شيئاً أكثر من الدم.
Ya yi sallama ga zimmiyi.
- 1 EV -
Zimmiyi
يقال:
سلَّم على ذمي.
ص ١٤٧