معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ١٤٥

Wanda ya aikata aikin alheri ko da miskala zarra ce zai gani. ومن يعمل مثقال ذرة خير يره. Wanda ya aikata aikin sherri ko miskala zarra ce zai gana. من يعمل مثقال ذرة شرا يره ذراع يقال : Zira'i Mustahabban taimama ambaton sunan Allah da gabatar da bayan zira'i kafin cikinsa. مستحبات التيمم ذكر اسم الله وتقديم ظاهر الذراع على باطنه. طوله سبعون ذارعاً فقط. مسح ذراع يده اليمني. ذرية Zuriya يقال: لم يترك ذرية ولو واحد . Tsawonsa zira'i saba'in kadai. Ya shafo zira'ar hannunsa na dama. Bai bar zuriya ko guda ba. Har wa yau kuwa zuriyar bayin nan suke yin wannan hidima. حتى اليوم وذرية هذا الخادم تقوم بهذه الخدمة. هكذا تكون أسماء ذريتكم ؟ صار مع ذريته . Haka sunayen zuriyarku suke? Ya zama tare da zuriyarsa. - 180 -
ص ١٤٥

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.