معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ١٣٦

Allah ya daukaka darajarsu a cikin aljanna. درجة Daraji يقال: رفع الله درجتهم في الجنة. Bayi zasu ketare shi da gwargwadon darajar ayyukansu. العباد يجتازونه بقدر درجة أعمالهم. Kada a fadi darajar sai kuwa ya kare bayyana. لا تقل الدرجة حتى ينتهي الكل من الشرح. Mutum ya kamata ya kula da abinci mai daraja a jikinsa. يجب على الإنسان أن يهتم بالطعام المفيد لجسمه. Daga nan daraja sarkin fada ta ragu wajen sarki. من هنا نقصت منزلة رئيس القصر لدى الأمير. Ina roko a cikin darajar mulkinka ka bar ni in yi 'yan kwanaki, kadan a nan. أسألك بعظمة ملكك أن تتركني أمكث أياما قليلة هنا . Jatau ya koyi darasi. درس Darasi يقال : جاتوا تعلم درساً . Kullum darasi ya fado a kan dabarun da ya kamata su yi. دائماً الدرس يكون على الحيل التي يجب أن يفعلوها . - ١٣٦ -
ص ١٣٦

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.