الجبن عيب الرجل.
لا أوافق أن أخسر عبثا .
Faduwar gaba hasarar namiji.
Ba na dai yarda in yi asara a wofi.
Haka kuke sha shayenku kana sa mutane asara wofi.
هكذا تشربون شربكم وتخسرون الناس عبثا .
خسوف
يقال:
Husufi
صلاة الخسوف سنة واجبة
ليس فى صلاة خسوف القمر جماعة.
Sallar husufi sunna ce wajiba.
Ba a yin jam'i ga sallar
husufin wata.
Babu huduba rubutacciya a karshen sallar husufin rana.
ليس في آخر صلاة خسوف الشمس خطبة مكتوبة.
خط
Haddi
وهى تعنى ضرب الرمل أو التنجيم، يقال:
Na share kasa sai ka ce mai shirin haddi na zana wata alama.
كنست الأرض كمن يستعد لضرب الرمل ورسمت علامة.
Ko da yake ni ban iya haddi ba, wannan karya ce.
مع أننى لا أعرف التنجيم، هذا كذب
ص ١٢٤