Hikka, Hikkatu
حقة
يقال:
Hikakatu ita ce taguwar da za a iya aza mata kaya a bayanta, kuma
namijin rakumi zai yi mata barbara.
الحقة هى الناقة التى يوضع على ظهرها الحمل ويطرقها الفحل
Idan sun kai arba'in da shida za'a ba da hikkatu.
إذا بلغت ستة وأربعين يُعطى حقةٌ .
Idan yawansu ya kai casa'in da daya za'a ba da hikka biyu.
إذا بلغ عددها واحدا وتسعين يُعطى حقتان.
Za'a lissafta shi har ya kai hamsin sa'an nan a ba da hikka daya.
يحسب حتى إذا وصلت خمسين يُعطى حقةً واحدة.
Hikidu
Wanda ya sa hikidu a zuciyarsa, ba zai ci gaba ba a rayuwarsa.
يقال:
من جعل الحقد في قلبه لا يتقدم في حياته.
لا تحقد على أخيك المسلم.
Kar ka yi wa dan'uwanka musulmi hikidu.
- ۱۱۲ -
ص ١١٢